Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio
audioduration (s)
0.84
30
text
stringlengths
5
333
lang
stringclasses
1 value
source
stringclasses
4 values
bude kofar. na san kina ciki.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na ga wani aikin dabba mai ban mamaki a circus.
hau
nigerian_common_voice_hausa
shin kun yarda ko baku yarda ba?
hau
nigerian_common_voice_hausa
kun ce zaku taimaka musu.
hau
nigerian_common_voice_hausa
sun dauki fim din a ainihin sahara.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ina da musamman haske fata da bai taba yi ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ya aiko mana da waƙa mai shiga jiki.
hau
nigerian_common_voice_hausa
a ce wannan yayi kama da gwanjo to an cuci gwanjo.
hau
nigerian_common_voice_hausa
shin kana so ka ci wannan?
hau
nigerian_common_voice_hausa
ta yi ihun jin daɗi har ta fita hayyacinta.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mustapha yace yana shirin yin haka ranan litinin.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mun karɓi dukkan ayyukan dai-dai.
hau
nigerian_common_voice_hausa
magana ko gargaɗi ƙalilan ya ishi mai hankali.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kamar musa bai bata rai iri na jummai.
hau
nigerian_common_voice_hausa
jami zai iya taimakawa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
a aji biyu, ana tsammani dalibai su na ilimin karatu da rubutu.
hau
nigerian_common_voice_hausa
sun sace dabbobi da dawakai.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ya yi aiki na awanni.
hau
nigerian_common_voice_hausa
lokacin bazara a ƙasar italiya, rana bata faɗuwa sai wajen ƙarfe tara na dare.
hau
nigerian_common_voice_hausa
tsaya kusa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
miji nagari shi ke samar da mata tagari.
hau
nigerian_common_voice_hausa
muna goyon bayan: masu neman zaman lafiya da tsaro.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mista white ya ce saboda taron nan, babu dakin da akoi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ina da saurin tsorata.
hau
nigerian_common_voice_hausa
har yaushe kuka bar aliko kadai?
hau
nigerian_common_voice_hausa
na duba sau biyu domin tabbatar bamu yi kowani kurakurai ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
babangida yasan inda jummai zata je.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na san hassan na son hamsatu ta yi hakan sabida hassan.
hau
nigerian_common_voice_hausa
yanzu na tura maku hoto
hau
nigerian_common_voice_hausa
idan ka hau wannan dutsen, zaku isa dakin lab.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kin sanya janbaki?
hau
nigerian_common_voice_hausa
har yanzu kina shirin sayen sabuwar kwamfuta?
hau
nigerian_common_voice_hausa
dukkansu sun aminta da mista babangida ɗan kasuwa ne.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wadannan kalmomini da aka yi amfani da su basu dace ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
aliyu da zainabtu sun ce suna son koyar da faransanci.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wasu mutane ba su da aiki sai sanya wasu cikin tashin hankali.
hau
nigerian_common_voice_hausa
oliva da khalifat sun ce suna son na sai musu hoton zane.
hau
nigerian_common_voice_hausa
idan ka bani dama zan yi bayani.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kun ga hoton?
hau
nigerian_common_voice_hausa
babangida ya nuna kamar bana wasa, nima.
hau
nigerian_common_voice_hausa
sun gana da ƴan jarida.
hau
nigerian_common_voice_hausa
asabe ta nuna kamar tana cikin damuwa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ban san yadda ake sarrafa tayan keke ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
soyayyar yanar gizo na iya zama haɗari.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na yi mamakin da ka kasa tunawa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na so in san daga ina ne nike jin muryan.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ya kashe fitila domin tattalin makamashin lantarki.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ba za ka bar ishaku ya yi wannan ba, ko ba haka ba?
hau
nigerian_common_voice_hausa
ana iya aiwatar da matakan kariya da ragewar cutan a lokaci guda.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ba ina son sarrafa ka bane.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mustapha ya koyi cewa bai kamata yayi haka ba daga iyayen shi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
za mu daina zaɓuɓɓuka.
hau
nigerian_common_voice_hausa
an shawarci wanke hannaye domin kiyaye yaduwar cutar.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kuna da tabbacin haka?
hau
nigerian_common_voice_hausa
ban iya rawa ba lokacin da nake matashi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kada ka zama wawa mana.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wutar ta rage ƙauyen dukka da toka.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ibrahim ya cakawa asabe wuƙa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
tawul din sam ba shi da amfani.
hau
nigerian_common_voice_hausa
bankunan jamani na daga cikin bankunan europe masu matsala.
hau
nigerian_common_voice_hausa
akwai rabin kwalbar giya cikin firji.
hau
nigerian_common_voice_hausa
gaba ɗaya ya lalata martabar kasar.
hau
nigerian_common_voice_hausa
chalie ya duba injin ba da amsa don ganin sakonni.
hau
nigerian_common_voice_hausa
bana tsammanin aliko zai yi amfani da wannan.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mun cancanci zaɓe tun daga shekaru ashirin.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kina da ƙarfi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kin gano yadda zaki yi haka?
hau
nigerian_common_voice_hausa
mijinta ya kusa mutuwa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ina da niyan chin abinci a yau.
hau
nigerian_common_voice_hausa
menene illolin aikin kiwon lafiyar jama'a?
hau
nigerian_common_voice_hausa
jalal bata da gaskiya?
hau
nigerian_common_voice_hausa
abdullahi ya ce yana ƙarfi na asali.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na yi tsammani wannan irin sanyi ne.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ina fatan mustapha baya bukatar yin hakan.
hau
nigerian_common_voice_hausa
waɗannan waɗanne irin marasa hankali ne.
hau
nigerian_common_voice_hausa
amma gaskiya ko yaushe ina fada muku irin kalubalen da muke fuskanta.
hau
nigerian_common_voice_hausa
elvis ya bar ginin.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wane lokaci aliyu ke cin abinci?
hau
nigerian_common_voice_hausa
wannan labarin zama cikin talaucin, mafarkin wautar wata mata ne.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ɗalibai shaɗaya ne suka karɓi kyauta.
hau
nigerian_common_voice_hausa
na ajiyeta a wancan filin, amma ba ta cim ma ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
babangida wataƙila ba zai zama mai wayo kamar yadda kake tsammani ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wannan gaskiyane musamman gameda iyaye masu karancin ilimi da madogara.
hau
nigerian_common_voice_hausa
gobarar da ta tashi daga gabaci, ta lalata tsakiyar birnin.
hau
nigerian_common_voice_hausa
wannan injin zai haƙa dogon rami.
hau
nigerian_common_voice_hausa
za ka kalli jami da aisha?
hau
nigerian_common_voice_hausa
ban sa ran zan halarci taron ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ya san abin da ya kamata ya yi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
mun tattauna wasu batutuwan kasuwanci.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ban taɓa sabunta tsarin aikina ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ba wani tsakani cikin waɗannan zaɓin guda biyu.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ya musanta cewar yana daga cikin masu laifin.
hau
nigerian_common_voice_hausa
ban sanya kwat ba.
hau
nigerian_common_voice_hausa
asabe ta roke ni in bari ta shiga.
hau
nigerian_common_voice_hausa
an yi mini tayin kofi ko shayi.
hau
nigerian_common_voice_hausa
bani adireshin hassan.
hau
nigerian_common_voice_hausa
kai kwararre ne sosai.
hau
nigerian_common_voice_hausa
zan ci tabbatar aliko ba ya zuwa nan kan lokaci.
hau
nigerian_common_voice_hausa
zai taimaka mana idan kuna kiyaye otal mai zuwa yayin taron mu.
hau
nigerian_common_voice_hausa
beth ta ƙi yarda chris ya sumbace ta, sabida ƙazantarsa.
hau
nigerian_common_voice_hausa
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
37