Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
text
stringlengths
185
17.5k
chat_data
listlengths
2
2
<s> <|user|>Winnu innde rukun wonande A wani abu da ba a saba gani ba a ƙasa irin Najeriya, wani malamin addinin kirista ya gina masallaci ga wasu 'yan gudun hijira mabiya addinin Musulunci domin gudanar da ibadarsu. Faston na cocin katolika wanda shi ne shugaban ƙungiyar kiristocin Najeriya ta CAN a jihar Adamawa, Mos...
[ { "content": "Winnu innde rukun wonande A wani abu da ba a saba gani ba a ƙasa irin Najeriya, wani malamin addinin kirista ya gina masallaci ga wasu 'yan gudun hijira mabiya addinin Musulunci domin gudanar da ibadarsu. Faston na cocin katolika wanda shi ne shugaban ƙungiyar kiristocin Najeriya ta CAN a jihar Ad...
<s> <|user|>Oghẹrẹ rẹ iroro vọ ọyen Tauraruwar fina-finan Hausa Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin talabijin na Kwana Casa'in na tashar Arewa24 ta ce tana da burin zama hamshakiyar 'yar kasuwa. Fitacciyar 'yar wasan Hausan ta bayyana hakan ne lokacin da muka yi wata hirar musamman da ita a shafinmu...
[ { "content": "Oghẹrẹ rẹ iroro vọ ọyen Tauraruwar fina-finan Hausa Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin talabijin na Kwana Casa'in na tashar Arewa24 ta ce tana da burin zama hamshakiyar 'yar kasuwa. Fitacciyar 'yar wasan Hausan ta bayyana hakan ne lokacin da muka yi wata hirar musamman da ita ...
<s> <|user|>Kyerɛ nea Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya game da shirinsu na haƙo man fetur a jihohin Bauchi da Gombe. kyerɛ wɔ kasamu yi mu. </s> <|assistant|> <|input_lang|><twi><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_lang|><eng><response>business</s>
[ { "content": "Kyerɛ nea Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya game da shirinsu na haƙo man fetur a jihohin Bauchi da Gombe. kyerɛ wɔ kasamu yi mu.\n", "role": "user" }, { "content": "<|input_lang|><twi><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_l...
<s> <|user|>Identify the subject matter discussed in: Sama da mutum 140,000 suka mutu sakamakon cutar kyanda a bara, yayin da adadin wadanda ke fama da cutar ke karuwa a duniya, kamar yadda alkalumma suka tabbatar. Yawancin wadanda ke mutuwa yara ne 'yan kasa da shekara biyar. Masana kiwon lafiya sun bayyana al'amarin ...
[ { "content": "Identify the subject matter discussed in: Sama da mutum 140,000 suka mutu sakamakon cutar kyanda a bara, yayin da adadin wadanda ke fama da cutar ke karuwa a duniya, kamar yadda alkalumma suka tabbatar. Yawancin wadanda ke mutuwa yara ne 'yan kasa da shekara biyar. Masana kiwon lafiya sun bayyana ...
<s> <|user|>Which category dis talk follow? Tsohon gwamnan Jihar Neja da ke arewacin Najeriya ya ce 'yan kasar suna kewar mulkin jam'iyyar PDP na tsawon shekara 16 shi ya sa suke son sake zabenta a 2023. Ya bayyaha haka ne a lokacin da jam'iyyar PDP ta mika wa Alhaji Atiku Abubakar shaidar zama dan takarar ta a zabe ma...
[ { "content": "Which category dis talk follow? Tsohon gwamnan Jihar Neja da ke arewacin Najeriya ya ce 'yan kasar suna kewar mulkin jam'iyyar PDP na tsawon shekara 16 shi ya sa suke son sake zabenta a 2023. Ya bayyaha haka ne a lokacin da jam'iyyar PDP ta mika wa Alhaji Atiku Abubakar shaidar zama dan takarar ta...
<s> <|user|>Gwa m isiokwu ederede a: Ministan Lafiya na Najeriya ya ce kimanain kashi 50 cikin 100 na marasa lafiya masu zuwa asibitoci a duba su sun daina zuwa asibitocin. Dr Osagie Ehanire ya ce adadin mata masu juna biyu da ke zuwa asibiti da kuma ayyukan riga-kafi sun ragu matuƙa, tun daga lokacin da aka samu bulla...
[ { "content": "Gwa m isiokwu ederede a: Ministan Lafiya na Najeriya ya ce kimanain kashi 50 cikin 100 na marasa lafiya masu zuwa asibitoci a duba su sun daina zuwa asibitocin. Dr Osagie Ehanire ya ce adadin mata masu juna biyu da ke zuwa asibiti da kuma ayyukan riga-kafi sun ragu matuƙa, tun daga lokacin da aka ...
<s> <|user|>Ke otu mme ibuotikọ, nọ nnyin eke An samu ɓullar cutar ƙyandar biri a Birtaniya a jikin wani mutum da ya je ƙasar kwanan nan daga Najeriya. A wannan maƙalar, mun yi duba a kan cutar wacce ba a faye samunta ba, kuma ba a san ta sosai ba. Cutar ƙyandar biri ce tana daga cikin nau'ukan cututtuka kamar su cutar...
[ { "content": "Ke otu mme ibuotikọ, nọ nnyin eke An samu ɓullar cutar ƙyandar biri a Birtaniya a jikin wani mutum da ya je ƙasar kwanan nan daga Najeriya. A wannan maƙalar, mun yi duba a kan cutar wacce ba a faye samunta ba, kuma ba a san ta sosai ba. Cutar ƙyandar biri ce tana daga cikin nau'ukan cututtuka kama...
<s> <|user|>Etɛ sín xó wɛ ɖò Sarauniya Izabel ta Ingila ta cika shekara 70 a kan karagar mulki, kuma hakan ya sa ta zamo ta farko da ta yi wannan daɗewar a cikin jerin sarakunan da suka yi mulki a ƙasar. Domin bikin wannan rana ce muka zaɓo wasu hotuna a ma'ajaiyar PA Media na rayuwarta tun daga haihuwa. Dukkan hotuna ...
[ { "content": "Etɛ sín xó wɛ ɖò Sarauniya Izabel ta Ingila ta cika shekara 70 a kan karagar mulki, kuma hakan ya sa ta zamo ta farko da ta yi wannan daɗewar a cikin jerin sarakunan da suka yi mulki a ƙasar. Domin bikin wannan rana ce muka zaɓo wasu hotuna a ma'ajaiyar PA Media na rayuwarta tun daga haihuwa. Dukk...
<s> <|user|>Ma yɛn dzin mma asɛm a Amurka tana yunkurin janye sojojinta 1,000 daga Arewacin Syria yayin da Turkiyya ke kara matsa kaimin hare-haren da take kai wa Kurdawa, kamar yadda Sakataren Tsaro Mark Esper ya bayyana. Ya fada wa gidan talabijin na CBS cewa "akwai yiwuwar" Turkiyya za ta fadada hare-haren ba kamar ...
[ { "content": "Ma yɛn dzin mma asɛm a Amurka tana yunkurin janye sojojinta 1,000 daga Arewacin Syria yayin da Turkiyya ke kara matsa kaimin hare-haren da take kai wa Kurdawa, kamar yadda Sakataren Tsaro Mark Esper ya bayyana. Ya fada wa gidan talabijin na CBS cewa \"akwai yiwuwar\" Turkiyya za ta fadada hare-har...
<s> <|user|>Nuka nye nyati si ŋu Zababbun hotunan Afirka da 'yan nahiyar a wasu nahiyoyi a wannan mako: Dukkanin hotuna na da hakkin mallaka. ku ɖo? </s> <|assistant|> <|input_lang|><ewe><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_lang|><eng><response>entertainment</s>
[ { "content": "Nuka nye nyati si ŋu Zababbun hotunan Afirka da 'yan nahiyar a wasu nahiyoyi a wannan mako: Dukkanin hotuna na da hakkin mallaka. ku ɖo?\n", "role": "user" }, { "content": "<|input_lang|><ewe><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_lang|><eng><response>entertainment", "role": "...
<s> <|user|>Kí ni ẹ̀ka tí a le fi ìsọfúnni yìí sí? Wasu daga cikin al'ummar Musulmai sun yi imanin cewa an haifi Annabi Muhammadu (SAW) a ranar 12 ga watan Rabiul Awwal na shekarar Hijira. Hakan ta sa miliyoyin Musulman kan yi bikin tunawa da ranar a kowace shekara, wadda ta wannan shekarar ta yi daidai da 8 ga watan O...
[ { "content": "Kí ni ẹ̀ka tí a le fi ìsọfúnni yìí sí? Wasu daga cikin al'ummar Musulmai sun yi imanin cewa an haifi Annabi Muhammadu (SAW) a ranar 12 ga watan Rabiul Awwal na shekarar Hijira. Hakan ta sa miliyoyin Musulman kan yi bikin tunawa da ranar a kowace shekara, wadda ta wannan shekarar ta yi daidai da 8 ...
<s> <|user|>Gwa m isiokwu ederede a: Croatia da Brazil za su kara a wasan daf da na kusa da na karshe a Qasar Cin Kofin Duniya a Qatar ranar Juma'a a filin Educational City. Croatia ta kawo wannan matakin bayan da ta yi ta biyu a rukuni na shida da maki biyar a rukunin da Morocco ta yi ta daya da ya hada da Belgium da ...
[ { "content": "Gwa m isiokwu ederede a: Croatia da Brazil za su kara a wasan daf da na kusa da na karshe a Qasar Cin Kofin Duniya a Qatar ranar Juma'a a filin Educational City. Croatia ta kawo wannan matakin bayan da ta yi ta biyu a rukuni na shida da maki biyar a rukunin da Morocco ta yi ta daya da ya hada da B...
<s> <|user|>Inside dis gist: '“Na ga hotuna da dama na kakata kafin juyin juya halin, tana sanye da ɗan kwali na Musulunci, ita kuma mahaifiyata sanye da ɗan siket, suna zaune cikin walwala, tare da juna. Wannan shi ne abin da Rana Rahimpour, mutumiyar Iran da ke gabatar da shirye-shirye a sashen Fasha na BBC take tuna...
[ { "content": "Inside dis gist: '“Na ga hotuna da dama na kakata kafin juyin juya halin, tana sanye da ɗan kwali na Musulunci, ita kuma mahaifiyata sanye da ɗan siket, suna zaune cikin walwala, tare da juna. Wannan shi ne abin da Rana Rahimpour, mutumiyar Iran da ke gabatar da shirye-shirye a sashen Fasha na BBC...
<s> <|user|>Kyerɛ nea Kasashe 15 ne a yammacin Afirka suka amince domin amfani da kudin bai-daya da aka yi wa lakabi da ''eco.'' Sai dai kan masana ya rabu dangane da tasirin da wannan kudi na bai daya zai yi ga tattalin arzikin wannan yankin, musamman a kasashen da ke amfani da samfarin kudin CFR franc wadanda kasashe...
[ { "content": "Kyerɛ nea Kasashe 15 ne a yammacin Afirka suka amince domin amfani da kudin bai-daya da aka yi wa lakabi da ''eco.'' Sai dai kan masana ya rabu dangane da tasirin da wannan kudi na bai daya zai yi ga tattalin arzikin wannan yankin, musamman a kasashen da ke amfani da samfarin kudin CFR franc wadan...
<s> <|user|>Ma yɛn dzin mma asɛm a Tsohon dan wasan tawagar Argentina da Manchester United da Manchester City da West Ham, Carlos Tevez ya sanar da yin ritaya daga taka leda. Rabon da Tevez mai shekara 38 ya taka leda tun bayan Yunin 2021, bayan da ya bar kungiyarsa da ya fara wasa tun yana matashi Boca Juniors. Dan kw...
[ { "content": "Ma yɛn dzin mma asɛm a Tsohon dan wasan tawagar Argentina da Manchester United da Manchester City da West Ham, Carlos Tevez ya sanar da yin ritaya daga taka leda. Rabon da Tevez mai shekara 38 ya taka leda tun bayan Yunin 2021, bayan da ya bar kungiyarsa da ya fara wasa tun yana matashi Boca Junio...
<s> <|user|>Le nyagbe sia me: 'Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya ta dage zaman shari'ar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya shigar na kalubalantar zaben da ya gabata. Dole ce ta sanya kotun daukar matakin sakamakon harin da aka kai wa shaidu daga bangaren jam'iyyar PDP...
[ { "content": "Le nyagbe sia me: 'Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya ta dage zaman shari'ar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya shigar na kalubalantar zaben da ya gabata. Dole ce ta sanya kotun daukar matakin sakamakon harin da aka kai wa shaidu daga bangaren jam...
<s> <|user|>Kyerɛ dza Wani rahoto da aka fitar ya bayyana cewa ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na gurgunta tattalin arziki tare da karya darajar kuɗin da ke shiga hannun jama’a. Wata hukumar hada-hadar kuɗaɗe da ƙimanta ƙarfin tattalin arzikin kasashen duniya ke da cibiya a Amurka mai suna Fitch Ratings ...
[ { "content": "Kyerɛ dza Wani rahoto da aka fitar ya bayyana cewa ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na gurgunta tattalin arziki tare da karya darajar kuɗin da ke shiga hannun jama’a. Wata hukumar hada-hadar kuɗaɗe da ƙimanta ƙarfin tattalin arzikin kasashen duniya ke da cibiya a Amurka mai suna Fitc...
<s> <|user|>Identify the subject matter discussed in: 'Yan bindiga sun sake datse kan wani tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya, inda ƙabilar Igbo ta fi rinjaye. Rahotanni sun bayyana cewa a ranar Talata ne aka ga gawar Nelson Achukwu, mai lalurar nakasa, bayan danginsa sun biya ...
[ { "content": "Identify the subject matter discussed in: 'Yan bindiga sun sake datse kan wani tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya, inda ƙabilar Igbo ta fi rinjaye. Rahotanni sun bayyana cewa a ranar Talata ne aka ga gawar Nelson Achukwu, mai lalurar nakasa, bayan danginsa...
<s> <|user|>Látinú gbólóhùn yìí: 'Dan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023. Atiku ya sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wajen tantance ɗaukar ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar a hedikwatar jam'iyy...
[ { "content": "Látinú gbólóhùn yìí: 'Dan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023. Atiku ya sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wajen tantance ɗaukar ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar a hedikwat...
<s> <|user|>Nso ke Annobar cutar korona na shirin mayar da bukukuwan Kirsimetin bana zuwa wani yanayi na daban. Bikin al'ada wanda mutane da dama ke haɗuwa da iyalai masu shekaru mabambanta shi ma wani lamari ne da za a yaɗa cutar korona wacce kawo yanzu ta yi ajalin kimanin mutum miliyan daya da rabi a faɗin duniya. G...
[ { "content": "Nso ke Annobar cutar korona na shirin mayar da bukukuwan Kirsimetin bana zuwa wani yanayi na daban. Bikin al'ada wanda mutane da dama ke haɗuwa da iyalai masu shekaru mabambanta shi ma wani lamari ne da za a yaɗa cutar korona wacce kawo yanzu ta yi ajalin kimanin mutum miliyan daya da rabi a faɗin...
<s> <|user|>Ke otu mme ibuotikọ, nọ nnyin eke Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 126, mun tattauna da ɗaya daga cikin ƴan wasan fim din nan ma...
[ { "content": "Ke otu mme ibuotikọ, nọ nnyin eke Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 126, mun tattauna da ɗaya daga cikin ƴan wasan fim ...
<s> <|user|>Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Da kadan Saybie ta fi tuffa nauyi a lokacin da aka haife ta. An yi wa mahaifiyarta tiyatar gaggawa yayin da Saybie ta yi mako 23 kawai a ciki. Ma'aikatan asibitin da aka haife ta ne suka yi mata lakabi da suna Saybie. </s> ...
[ { "content": "Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Da kadan Saybie ta fi tuffa nauyi a lokacin da aka haife ta. An yi wa mahaifiyarta tiyatar gaggawa yayin da Saybie ta yi mako 23 kawai a ciki. Ma'aikatan asibitin da aka haife ta ne suka yi mata lakabi da suna Sayb...
<s> <|user|>N'ime ederede a: ''Waƙar 'Dama'', kọwaa isiokwu ya. </s> <|assistant|> <|input_lang|><ibo><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_lang|><eng><response>entertainment</s>
[ { "content": "N'ime ederede a: ''Waƙar 'Dama'', kọwaa isiokwu ya. ", "role": "user" }, { "content": "<|input_lang|><ibo><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_lang|><eng><response>entertainment", "role": "assistant" } ]
<s> <|user|>Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? Latsa hoton sama ku saurari Shirin Gane Mani Hanya: Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya duba muhimmancin Ranar Kirsimeti ne wadda ake bikinta ranar Asabar 25 ga watan Disamba. </s> <|assistant|> <|input_lang|><hau><hau><task_plan><topic></task_plan><|target_la...
[ { "content": "Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? Latsa hoton sama ku saurari Shirin Gane Mani Hanya: Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya duba muhimmancin Ranar Kirsimeti ne wadda ake bikinta ranar Asabar 25 ga watan Disamba.\n", "role": "user" }, { "content": "<|input_lang|><hau><hau><task...
<s> <|user|>Kyerɛ dza Yayin da babban zaben Najeriya yake karatowa, 'yan siyasa da jam'iyyu daban-daban suna ci gaba da daura damarar yadda za su karbu a wajen masu kada kuri'a. Tun kafin hukumar zaben kasar, INEC, ta fitar da jadawalin zabukan shekarar 2023, 'yan siyasa suka soma kamun-kafa da gagganawa da zummar samu...
[ { "content": "Kyerɛ dza Yayin da babban zaben Najeriya yake karatowa, 'yan siyasa da jam'iyyu daban-daban suna ci gaba da daura damarar yadda za su karbu a wajen masu kada kuri'a. Tun kafin hukumar zaben kasar, INEC, ta fitar da jadawalin zabukan shekarar 2023, 'yan siyasa suka soma kamun-kafa da gagganawa da z...
<s> <|user|>Isiokwu dị aṅaa ka Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon Wani binciken kwakwaf da BBC ta yi kan auren mut'ah ta gano yadda wasu malamai ke gudanar da auren mut'ah da kananan yara a Iraki. Binciken sirrin da BBC ta yi a daya daga cikin wuraren da malaman suke domin gudanar da irin wannan ...
[ { "content": "Isiokwu dị aṅaa ka Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon Wani binciken kwakwaf da BBC ta yi kan auren mut'ah ta gano yadda wasu malamai ke gudanar da auren mut'ah da kananan yara a Iraki. Binciken sirrin da BBC ta yi a daya daga cikin wuraren da malaman suke domin gudanar da ir...
<s> <|user|>Check dis message: Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 13, shirin ya tattauna da Saima Mohammed, wata fitacciyar jarumar fina-finan Hausa. A cikin hir...
[ { "content": "Check dis message: Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 13, shirin ya tattauna da Saima Mohammed, wata fitacciyar jarumar fina-finan Hausa. A...
<s> <|user|>Gwa m isiokwu ederede a: Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Yola a jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya ta yi nasarar raba wasu tagwaye ta hanyar tiyata da aka haifa manne da juna. Tawagar asibitin da ta kunshi ma'aikata 48 ne ta gudanar da aikin, watanni takwas bayan haifar tagwayen. Wannan shi ne kar...
[ { "content": "Gwa m isiokwu ederede a: Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Yola a jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya ta yi nasarar raba wasu tagwaye ta hanyar tiyata da aka haifa manne da juna. Tawagar asibitin da ta kunshi ma'aikata 48 ne ta gudanar da aikin, watanni takwas bayan haifar tagwayen. Wannan ...
<s> <|user|>Hol rukun e nder A takarda, ba a cika samun miƙa mulki ya tafi lami lafiya kamar na Masarautar Birtaniya. Ƙasa da sa'a 48 bayan mutuwar Sarauniya Elizabeth II, aka ayyana Sarki Charles III a matsayin sabon sarkin Birtaniya. Sai dai abubuwa ba su da sauƙi kamar yadda ake gani: Charles ya hau kan karaga a dai...
[ { "content": "Hol rukun e nder A takarda, ba a cika samun miƙa mulki ya tafi lami lafiya kamar na Masarautar Birtaniya. Ƙasa da sa'a 48 bayan mutuwar Sarauniya Elizabeth II, aka ayyana Sarki Charles III a matsayin sabon sarkin Birtaniya. Sai dai abubuwa ba su da sauƙi kamar yadda ake gani: Charles ya hau kan ka...
<s> <|user|>Ɖɔ tà e mɛ Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 12, shirin ya tattauna da Dan Azumi Baba Chediyar 'Yan Gurasa, wani fitaccen mai bayar da umarni a fina...
[ { "content": "Ɖɔ tà e mɛ Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 12, shirin ya tattauna da Dan Azumi Baba Chediyar 'Yan Gurasa, wani fitaccen mai bayar da uma...
<s> <|user|>Fia nyati si sɔ na An sanya dokar hana shiga da fita daga wasu garuruwa bayan rasuwar mutum biyu da suka kamu da cutar coronavirus a kasar Italiya. Dokar ta rufe unguwannni fiye da ashirin a lardunan Laboardy da Veneto da ke arewacin kasar, inda aka umurci mazauna fiye da 50,000 da su lizimci gidajensu. An ...
[ { "content": "Fia nyati si sɔ na An sanya dokar hana shiga da fita daga wasu garuruwa bayan rasuwar mutum biyu da suka kamu da cutar coronavirus a kasar Italiya. Dokar ta rufe unguwannni fiye da ashirin a lardunan Laboardy da Veneto da ke arewacin kasar, inda aka umurci mazauna fiye da 50,000 da su lizimci gida...
<s> <|user|>Vwẹ oghẹrẹ rẹ ota nana kẹ hẹn: Wani mutum dan kasar Malaysia ya ce ya ga hoton 'selfie' da bidiyo na wani biri a kan wayarsa da ta ɓata kwana guda bayan gano wayar a wani daji a bayan gidansa. Hotunan da bidiyon sun nuna wani biri yana ƙoƙarin cinye wayar - kuma an yi ta yaɗa su a shafukan sada zumunta tun ...
[ { "content": "Vwẹ oghẹrẹ rẹ ota nana kẹ hẹn: Wani mutum dan kasar Malaysia ya ce ya ga hoton 'selfie' da bidiyo na wani biri a kan wayarsa da ta ɓata kwana guda bayan gano wayar a wani daji a bayan gidansa. Hotunan da bidiyon sun nuna wani biri yana ƙoƙarin cinye wayar - kuma an yi ta yaɗa su a shafukan sada zu...
<s> <|user|>Kí ni ẹ̀ka tí a le fi ìsọfúnni yìí sí? An yi kutse a wayoyin Ministar Leken Asiri a Afirka Ta Kudu Ayanda Dlodlo da mataimakinta Zizi Kodwa. Masu bincike na duba ta yadda aka yi kutse a wayoyinsu da kuma wayoyin wasu jami'an leken asiri, a cewar ma'aikatar tsaron. Sai dai ba bu masaniya kan wanda yake da ha...
[ { "content": "Kí ni ẹ̀ka tí a le fi ìsọfúnni yìí sí? An yi kutse a wayoyin Ministar Leken Asiri a Afirka Ta Kudu Ayanda Dlodlo da mataimakinta Zizi Kodwa. Masu bincike na duba ta yadda aka yi kutse a wayoyinsu da kuma wayoyin wasu jami'an leken asiri, a cewar ma'aikatar tsaron. Sai dai ba bu masaniya kan wanda ...
<s> <|user|>Kyerɛ yɛn asɛm titiriw a ɛwɔ: Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 123, mun tattauna da fitacciyar mawakiya, Hauwa Usman Kawuwa wadd...
[ { "content": "Kyerɛ yɛn asɛm titiriw a ɛwɔ: Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 123, mun tattauna da fitacciyar mawakiya, Hauwa Usman K...
<s> <|user|>Sian nnyin oruk nneme emi: An cire Bayern Munich da Paris St-Germain daga Chmapions Lig, amma dukkansu za su iya murnar lashe kofinsu na gida a karshen wannan makon da muke ciki. Haka abin yake a Sifaniya ma, Real Madrid za ta iya lashe La Liga kuma tana da damar lashe Champions, yayin da a Italiya har yanz...
[ { "content": "Sian nnyin oruk nneme emi: An cire Bayern Munich da Paris St-Germain daga Chmapions Lig, amma dukkansu za su iya murnar lashe kofinsu na gida a karshen wannan makon da muke ciki. Haka abin yake a Sifaniya ma, Real Madrid za ta iya lashe La Liga kuma tana da damar lashe Champions, yayin da a Italiy...
<s> <|user|>Tà tɛ sín xó wɛ Liverpool ta karbi bakuncin Villareal da za su kara a wasan farko a daf da karshe a Champions League ranar Laraba a Anfield. Liverpool ta kawo wannan matakin, bayan da ta fitar da Benfica, ita kuwa Villareal Bayern Munich ta casa a kakar bana. Liverpool mai fatan lashe kofi hudu a bana, baya...
[ { "content": "Tà tɛ sín xó wɛ Liverpool ta karbi bakuncin Villareal da za su kara a wasan farko a daf da karshe a Champions League ranar Laraba a Anfield. Liverpool ta kawo wannan matakin, bayan da ta fitar da Benfica, ita kuwa Villareal Bayern Munich ta casa a kakar bana. Liverpool mai fatan lashe kofi hudu a ...
<s> <|user|>Gblɔ nyati ƒe ƒuƒoƒo si me Rahoton da jaridar nan da ke wallafa labarai kan harkokin fasaha ta Vice's Motherboard ta bankado cewa masu manhajar Muslim Pro suna sayar da bayanan Musulmi ga hukumomin leken asirin Amurka ya bar baya da kura. Muslim Pro manhaja ce da ke dauke da Al Ƙur'ani, wadda kuma mutum fiy...
[ { "content": "Gblɔ nyati ƒe ƒuƒoƒo si me Rahoton da jaridar nan da ke wallafa labarai kan harkokin fasaha ta Vice's Motherboard ta bankado cewa masu manhajar Muslim Pro suna sayar da bayanan Musulmi ga hukumomin leken asirin Amurka ya bar baya da kura. Muslim Pro manhaja ce da ke dauke da Al Ƙur'ani, wadda kuma...
<s> <|user|>Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? An bullo da wani tsari na koyar wa da matasa yadda ake wankan gawa wato Ghusl a Birtaniya. Ghusl yadda ake yi wa mamaci wanka tare da sakawa da lullube shi da farin ƙyalle ko kuma likkafani ne gabanin binne shi, kana daya daga cikin wajiban abubuwa da dana ne da ake yi...
[ { "content": "Wane fanni ne wannan rubutun ya kunsa? An bullo da wani tsari na koyar wa da matasa yadda ake wankan gawa wato Ghusl a Birtaniya. Ghusl yadda ake yi wa mamaci wanka tare da sakawa da lullube shi da farin ƙyalle ko kuma likkafani ne gabanin binne shi, kana daya daga cikin wajiban abubuwa da dana ne...
<s> <|user|>Eyi yɛ asɛm a Mai kamfanin Facebook zai bayyana a gaban majalisar Amurka ta intanet domin ya gaya wa hukumomin kasar su sabunta dokokin da ake tafiyar da tsarin na intanet. Mark Zuckerberg tare da wasu shugabannnin manyan kamfanonin fasahar zamani za su bayyana a gaban wani kwamitin majalisar da ke son duba...
[ { "content": "Eyi yɛ asɛm a Mai kamfanin Facebook zai bayyana a gaban majalisar Amurka ta intanet domin ya gaya wa hukumomin kasar su sabunta dokokin da ake tafiyar da tsarin na intanet. Mark Zuckerberg tare da wasu shugabannnin manyan kamfanonin fasahar zamani za su bayyana a gaban wani kwamitin majalisar da k...
<s> <|user|>Nso idi ibuotikọ se idude ke: Latsa wannan hoton da ke sama domin kallon hirar Yau ce ranar yaki da cutar Noma mai bata fuskar yara kanana ta Najeriya. Fatan gwamnatin Najeriya dai shi ne kawo karshen cutar daga nan zuwa shekarar 2030. Hakan ne ya sa hukumomin lafiya na Najeriya da kungiyar Agaji ta likitoc...
[ { "content": "Nso idi ibuotikọ se idude ke: Latsa wannan hoton da ke sama domin kallon hirar Yau ce ranar yaki da cutar Noma mai bata fuskar yara kanana ta Najeriya. Fatan gwamnatin Najeriya dai shi ne kawo karshen cutar daga nan zuwa shekarar 2030. Hakan ne ya sa hukumomin lafiya na Najeriya da kungiyar Agaji ...
<s> <|user|>Isiokwu dị aṅaa ka Daraktan fim din nan da ake ta yin tallansa mai suna 'Makaranta' ya ce bai damu da barazanar da hukumar tace fina-finan Jihar Kano ta yi na kama shi ba. Hukumar tana neman Aminu Umar Mukhtar ne ruwa a jallo, inda take zargin sa da lalata tarbiyya da kuma rashin bin ka'ida yayin fitar da ...
[ { "content": "Isiokwu dị aṅaa ka Daraktan fim din nan da ake ta yin tallansa mai suna 'Makaranta' ya ce bai damu da barazanar da hukumar tace fina-finan Jihar Kano ta yi na kama shi ba. Hukumar tana neman Aminu Umar Mukhtar ne ruwa a jallo, inda take zargin sa da lalata tarbiyya da kuma rashin bin ka'ida yayin...
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
55